Karatun Sheikh Ahmad Ibrahim Sulaiman offline kashi na daya. Surah al Fatihah zuwa surah al Kahf. Karatun Sheikh Ahmad Sulaiman Kano.
Ahmad Sulaiman Qira'a mp3. Ahmed Sulaiman complete koran offline mp3 DEEL 1 VAN 2.
Tarihin Alamma ahmad sulaiman kano:
Ya kasance yana daga cikin malamai wanda sukayi suna een fanin karatun kurani mai girma, Sheikh Ahmad Ibrahim ya samu daukaka masoda irindadar muryar da Allah (SWA) , Ahmad Sulaiman Quran Offline jin karatun sa ba tsaya ga iya kasar sa Nigeria ba, ana jin karatun sa een kusan duk wata kasa ta musulmi cikin duniya.
Ya samu lambobi na yabo a gida da kuma wajen Nigeria a sa kamakon irin yanda karatun sa ya kasance ana jin sa a kasashe dabban dabban.
Dan asalin kuma haifafen jihar kano, ya tashi kuma yayi karatun sa een kano baki daya.
Hakika wannan ba karamin alfahari bane ga yan kano dama kuma Nigeria baki daya a sakamakon yanda karatun sa ya samu karbuwa a fadin duniya.
Muna aduar Allah ya taimaki malam ya kareshi ya kuma kara masa ilimi.
Idan kuna da cikakken tarihin ahmad sulaiman kano toh aiko manashi ta e-mail dinmu nasir.abdulkarim1@gmail.com zamu kokari mu sakashi een wannan sashe domin sauran 'yanuwa musulmai su sameshi domin karantawa. Sheikh Ahmad Sulaiman Alkanawy qiraa mp3 Mungode.
Akwai wadansu Hausa islamitische apps kamar haka: Sheikh Jafar siffatus salatin nabiyyi, arbaun hadith, kitab tauhid, bulugul maram, riyadus salihin, umdatul ahkam, muktasar siratur rasul, ahkamul jana'iz, kashfush shubuhat, hudubah lakcoci.
Bayan karatun Mallam Ahmed Sulaiman akwai sauran apps na sauran malamai kamar sheikh kabiru Gombe, Dr Abubakar Gumi, Karatun alaramma Yahuza Bauchi da dai sauransu. Duba kareemtkb apps cikin wannan gida domin samunsu.
Haka zalika wannan team na KareemTKB naar kokarin kawo muku Sheikh Ja'afar Mahmud Adam Complete Tafseer cikin wannan gida. Yanzu haka cikin wannan gida akwai sheikh jaafar mahmud adam compleet tafsir tun daga Suratul Anfal har zuwa suratun Nas. Ahmed Suleiman Volledige Koran mp3 Sannan akwai shaik jafar tafsir suratul Bakarah. Ragowar na nan zuwa nan bada dadewa ba in shaa Allahu. EDIT: Cikakken karatun tafsirin malam Jafar yana cikin wannan gida yanzu haka (ALHAMDULILLAH) sai ku duba catalogus na KareemTKB domin Samun karatun kuma dukkan apps voor tafsirin sheikh jafar din na aiki ba tarra da an kunna data ba. Ahmad Sulaiman Kano quran mp3
Idan kunji dadin wannan manhajja ta karatun alaranma ahmad sulaiman kada ku manta kuyi delen dinta ta whatsapp groepen, facebook da dai sauran kafafen sadarwa.
Idan kukayi downloaden na wannan manhajja mai albarkah, toh zaku amfana da abubuwa kamar haka:
- sheikh ahmed sulaiman volledige koran offline
- ahmed sulaiman kano (reciteerder van de heilige koran uit Kano State Nigeria)
- wannan koran ahmed sulaiman kyauthea neoda zaku iya budawa ku saurari karatun.
Bayan ita wannan manhajja akwai sauran manhajjoji irinsu: ahmed suleiman volledige koran offline, ahmed suleiman dua (Quran Completion Supplication).
Ahmad Ibrahim Sulaiman Quran baya bukatar internet kafin ya fara aiki, download ka saurara a duk lokacin da kake bukata.
Ina mai fatan zakuji dadin wannan Ahmed Sulaiman Qiraa mp3 offline
Idan kuma kunji dadin shi wannan app na sheikh Ahmad Sulaiman koran recitatie naar ku aika zuwaga sauran yanuwa. Nagode!